사용자 환경을 개선하기 위해 이 웹 사이트의 쿠키 및 기타 기술을 사용합니다.
이 페이지의 링크를 클릭하면 당사의 개인 정보 보호 정책쿠키 정책에 동의하는 것입니다.
동의함 더 알아보기

Kimiyyar Soyayya - Love Psychology 정보

사랑과 관계 심리학-Kimiyyar Soyayya da Zaman Aure

This app is bilingual app dealing with love and marriage issues in English and Hausa.

The contents of this app are:

1. Why do we fall in love ~ Me yasa muke kamuwa da so?

2. How to know if someone loves you ~ Taya zaka fahimci cewa wani yana son ka?

3. Why some people rarely fall in love ~ Me yasa wasu mutanen basu cika kamuwa da soyayya ba?

4. What attracts men to fall in love with women ~ Me yake sanya mazaje su kamu da son mace?

5. What attracts women to fall in love with men ~ Me yake sanya mata su kamu da son maza?

6. What turns women off ~ Abubuwan dake dusashad da soyayyar da mace ke yiwa namiji?

7. What turns men off ~ Me yake dusashad da soyayyar da namiji ke yiwa mace?

8. Why some women let themselves go after marriage and child birth ~ Me yasa wasu mata bayan sun yi aure sun haihu suke daina kwalliya?

9. Can shy guys get girlfriend ~ Shin mazaje masu kunya zasu iya samun budurwa?

10. Feeling bad after breakup ~ Shiga cikin damuwa bayan rabuwa da masoyi

11. Why did she stopped chasing me ~ Me yasa ta daina bibiya ta?

12. Can falling in love make me happy ~ Shin soyayya zata sanya mutum farin ciki?

13. Love addiction ~ Ciwon so

14. Short guys in relationship ~ Soyayyar gajerun mazaje

15. I can't forget about my ex-lover ~ Na kasa mantawa da masoyina

16. Reasons for divorce ~ Abubuwan dake kawo mutuwar aure

17. Love at first sight ~ Kamuwa da son mutum a gamuwar farko

18. Why do we find someone attractive but not others ~ Me yasa muke ganin kyan wani amma bama ganin kyan wasu?

19. Why some guys are nervous or afraid to approach women ~ Me yasa wasu mazajen suke fargaba ko tsoron tunkarar mata?

20. Causes of shyness and lack of confidence ~ Musabbabin kamuwa da kunya da kuma rashin ƙwarin gwiwa

21. Causes of low self-esteem ~ Abubuwan dake sa wasu mutane ƙasƙantar da kan su.

22. Why people struggle to develop self-confidence ~ Me yasa zai wahala wasu mazajen su zamo masu ƙwarin gwiwa?

최신 버전 biyar의 새로운 기능

Last updated on Dec 15, 2021

More details added

번역 로드 중...

추가 앱 정보

최신 버전

Kimiyyar Soyayya - Love Psychology 업데이트 요청 biyar

업로드한 사람

Samah Hawlery

필요한 Android 버전

Android 4.0+

더 보기

Kimiyyar Soyayya - Love Psychology 스크린 샷

언어
APKPure를 구독하십시오
최고의 Android 게임 및 앱의 초기 릴리스, 뉴스 및 가이드에 액세스하는 첫 번째 사람이 되십시오.
고맙지 만 사양 할게
가입하기
성공적으로 구독!
당신은 이제 APKPure에 가입되었습니다.
APKPure를 구독하십시오
최고의 Android 게임 및 앱의 초기 릴리스, 뉴스 및 가이드에 액세스하는 첫 번째 사람이 되십시오.
고맙지 만 사양 할게
가입하기
성공!
당신은 이제 우리의 뉴스 레터를 구독하고 있습니다.