Use APKPure App
Get Gidan Masoya old version APK for Android
Mahimnacin masoya
Kalaman Soyaya Masu Dadi na dare da rana safiya da maraice.
Zafafan Kalaman Soyayya Domin Masoya Na Kwarai Masu Kaunar Juna...
Dayawan mutane suna so su burge Yan matansu ko samarin su da kalamai na soyayya amma Sai kaga abin ya gagara saboda ba kowa ne zai iya Samun nutsuwar shirya Kalaman da zai burge masoyiyarsa. Wannan ne yasa na zauna na rubuta Wasu kalamai Masu ratsa zuciyar Masoya domin taimakawa yan uwa wajen burge juna.
Haka kuma dakwai Wasu Wanda ya kasance su Basu kware a soyayya ba wanda zakaga sunje gaban masoyiyarsu amma sun rasa abinda zasu ce Mata.
Mallakar wannan mahanja zata taimaka musu matuka wajen Samun nasara a soyayyar su.
Ga kadan Daga cikin abubuwan da wannan app ya kunsa:-
1. Kalaman Soyayya
2. Samfuran Kalaman Soyayya
3. Yadda ake Soyayya
4. Taya ake burge Budurwa
5. Zauren koyarda soyayya.
6. Soyayya d shakuwa
7. Yadda ake tunkarar mace Budurwa
8. Zafafan Kalaman Soyayya
Da sauransu.
Mun saki sabon manhaja na wannan shekarar ta
Last updated on Nov 4, 2023
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Requires Android
4.4
Category
Report
Gidan Masoya
3.2 by Isah
Nov 4, 2023